Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Soke Hukuncin Babbar Kotun Tarayya a Kan Zaɓen Ƙananan Hukumomi A Kano
Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja ta rushe hukuncin da babbar kotun tarayya da ke Kano ta yanke a kan zaɓen kananan hukumomi a jihar, inda ta bayyana cewa kotun…
Ɗan Majalisarmu Na Tarayya A Nasarawa, Kano Yana Sauke Nauyin Wakilcinsa -Hon Muhammad Bombay
Daga Ibrahim Muhammad jigo a tsarin tafiyar Kwankwasiyya a jihar Kano daga yakin ƙaramar hukumar Nasarawa, Hon. Muhammad Adamu da aka fi sani da Bomboy ya bayyana cewa a matsayinsu…
















