Shugaban KAROTA Ya Fita Rangadin Gani Da Ido

Daga Ibrahim Muhammad Sakamakon ƙorafe-ƙorafen al’umma da na ’yan kasuwa, Shugaban Hukuma KAROTA, Auwalu Lawan Shu’aibu Aranposu ya fita rangadin gani da ido da kansa, inda ya je mahaɗar WAPA…

GWAMNA LAWAL YA ƘADDAMAR DA KWAMITIN KULA DA AIKIN HAJJIN 2025, YA JADDADA BUƘATAR KAUTATA JIN DAƊIN ALHAZAN ZAMFARA

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ɗora wa Kwamitin Kula da Aikin Hajji Na 2025 alhakin tabbatar da jin daɗin alhazan jihar baki ɗaya a yayin da suke gudanar da…