

An haifi Hon Zubairu Mukhtar (Sadaukin Hayin Dogo) a Jami’ar Ahmadu Bello (ABU) Zariya a farkon shekarun 1980. Yana karatun digiri na uku (Ph.D.) a fannin Gudanar da Harkokin Jama’a…
Daga Ibrahim Muhammad Shiyya ta ɗaya ta Mataimakin Sufeton ‘yan sanda na shiyya ta ɗaya mai kula da jihohin Kano da Jigawa ta gudanar da faretin bankwana ga Mataimakin Sufeton-Janar…





