KARFAFA AL’UMMA: Gwamna Lawal Ya Raba Katin Cirar Kuɗi Ga Mutane 400,000 Da Suka Ci Gajiyar Shirin ‘Cash Transfer’ A Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ƙaddamar da rabon katunan cirar kuɗi ga waɗanda suka ci gajiyar shirye-shiryen tallafi na Bankin Duniya da ake kira ‘Cash Transfer’. An gudanar da…

Kwankwaso Jagora Ne Da Ke Da Kishin Bunƙasa Ilimi -Alhaji Gambo Ɗankoli

Daga Ibrahim Muhammad Abin farin ciki ne mu taya ya’yanmu murna bisa karatu da suka yi har wasu suka fita da sakamako kyakkyawar a wannan jam’ia ta Aliko Ɗangote da…