Kafa domin labarai
Gwamna Dauda Lawal ya raba wasu motocin zirga-zirga ga rukunonin jami’an tsaron da ke aiki a jihar Zamfara. Bikin ƙaddamar da rabon motocin tsaron, tare da motocin sufurin na ‘Zamfara…