

Daga Ibrahim Muhammad Kano Babban Sakataren Ma’aikatar Jinkai na Tarayya, Alhaji Adamu Ƙofar Mata tare da haɗin gwiwar Beautiful Gate Handicapped People’s Centre Jos, sun raba kekunan guragu ga mutane…
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada cewa burin gwamnatinsa na sake fasalin ayyukan gwamnati ya wuce samar da ababen more rayuwa kaɗai. Gwamnan ya ƙaddamar da ginin ‘C’ da…





