

Daga Ibrahim Muhammad An yaba da irin ƙoƙarin da wata Gidauniya take na haɗa kan Hausawan Duniya domin yunƙurin mai muhimmanci da zai daɗa bunƙasa mutuncin al’ummar hausawa. Hajiya Hauwa’u…
Daga Ibrahim Muhammad A wani salo na tabbatar da doka tare da kawo tsafta a ɓangaren ɗab’i, Hukumar tace finafinai da Dab’i ta Jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Alhaji Abba El-mustapha…





