Za Mu Cigaba Da Ba Gwamna Abba Kabir Yusuf Goyon Baya -Shugaban Kungiyar Ƙwadago

Daga Ibrahim Muhammad Ƙungiyar Ƙwadago ta ƙasa reshen jihar Kano, ta bayyana cewa za ta cigaba da goyon bayan Gwamna Injiniya Abba Kabir Yusuf a kan irin ayyukan da kyawawan…

BUNƘASA MATASA: Gwamnatin Zamfara Ta Haɗa Gwiwa Da Oracle A Landan Don Bunƙasa Fasahar Zamani

Gwamnatin Jihar Zamfara ta rattaba hannu kan wata yarjejeniya da Jami’ar Oracle domin saka hannun jari a harkar inganta rayuwar matasa, inganta ƙarfin ma’aikata, da kuma tattalin arziki na zamani…

Mun Ji Daɗin Naɗe-Naɗen Sarautan Da Sarkin Kano Sanusi Ya Yi -Hajiya Hadiza Sardaunan Mata

Daga Ibrahim Muhammad Hajiya Hadiza Ali Bala, ɗaya daga cikin ‘ya’yan marigayi Galadiman Kano Abbas Sanusi da aka fi sani da Hajiyar Masallaci, kuma ake kiran ta da Sardaunan Mata…

Naɗin Galadima: Masarautar Kano Ta Sake Ɗaga Martabarta -Hon. Murtala Husaini

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana haɗin kai da zaman lafiya a tsakanin al’ummar jihar Kano da ma ƙasar nan gaba ɗaya shi ne mataki na nasara da jin daɗi a…

Abba Kabir Yusuf Gwamnan Ma’aikata Ne Da Talakawa -Shugaban NULGE, Kano

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana cewa a dukkan Nijeriya idan aka ce wane ne Gwamnan ma’aikata, ba kawai ma’aikatan jihar Kano na faɗin ƙasar nan ma, za su ce Abba…

Cibiyar Markazi Isalil lkhair Li Ummati Muhammad Ta Yaye Ɗaliban Da Suka Koyi Sana’o’i

Daga Ibrahim Muhammad Mataimakin babban Kwamandan Hukumar Hisba na jihar Kano, Sheikh Aminudeen Mujahideen Abubakar ya ja hankalin mata da matasa su dage wajen neman ilimin rayuwa da na addini…

Zan Yi Koyi Da Irin Kyakkyawar Tarbiyyar Da Mahaifinmu Ya Nuna Mana -Sabon Tafidan Kano

Daga Ibrahim Muhammad Mai Martaba Sarkin Kano, Alhaji Muhammad Sanusi ya yi naɗe-naɗen sarauta guda biyar a fadarsa, ciki har ɗansa Alhaji Adam Lamiɗo Sanusi da ka naɗa Tafidan Kano.…

NUPSRAW Ta Cira Wa Gwamnatin Kano Hula

Daga Ibrahim Muhammad Kwamared Yahaya Yakub Umar Shugaban ƙungiyar ma’aikata sakatarori da masu aikin kwamfuta da masu ɗauko rahoto na ma’aikatan gwamnati na jihar Kano, ya cire wa gwamnatin Abba…

Gwamnati Na Shirin Ɓullo Da Hanyar Sauƙaƙa Harkar Sufuri Ga Al’ummar Kano -Shugaban KAROTA

Daga Ibrahim Muhammad Gwamnatin jihar Kano na kan gaba wajen abin da ya shafi kyautata jin daɗin ma’aikata a ƙasar nan, shi ya sa ma’aikata suka fito suke nuna gamsuwa…

Ƙungiyar ‘Yan Tifa Ta Nemi Gwamnatin Jihar Kano Ta Samar Musu Motoci Da Za Su Riƙa Biya Cikin Sauƙi

Daga Ibrahim Muhammad Haɗaɗdiyar ƙungiyar ‘yan Tifa da dangoginta na ƙasa reshen jihar Kano, ta yi kira ga gwamnatin jihar Kano ta taimaka wa ‘yan ƙungiyar ta ba su motocin…