Muna Jin Daɗin Yadda Gwamnan Kano Yake Kula Da Ma’aikata Da ‘Yan Fansho -Kwamared Babangida Musa

Daga Ibrahim Muhammad Shugaban haɗaɗɗiyar ƙungiyar ma’aikatan lafiya na jihar Kano, Kwamared Babangida Musa, ya bayyana mutuƙar farin cikinsa game da matakin da Gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf…

Gwamna Lawal Ya Raba Motoci Domin Tsaftar Muhalli, Ya Ƙudiri Aniyar Tsaftace Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana ƙudirin gwamnatinsa na tabbatar da ɗorewar tsaftar muhalli da manufofin ƙarfafa al’umma su rungumi al’adar tsafta a Jihar Zamfara. A ranar Talata ne…

Ba Ma Buƙatar Sulhu Tsakanin Kwankwaso Da Ganduje -APC

Daga Ibrahim Muhammad Jam’iyyar APC ta jihar Kano ta ce ya fahimci ƙoƙarin da Kwankwaso yake na shigowa cikinta ne ya sa Abdulmumin Jibrin Kofa ya fara kiraye-kirayen a sami…

Wajibi Ne Shugabanni Su Fitar Da Al’umma Halin Ƙunci Da Suke Ciki -Shugaban Kamfanin LUCKY

Daga Ibrahim Muhammad Duba da yadda al’amuran rayuwa suka sauya a ƙasar nan da mutane suka tsinci kansu a yanayi da ba a taɓa tsammani ba, an yi kira ga…

An Raba Wa Mata 200 Jari A Fagge, Kano

Daga Ibrahim Muhammad Mata 200 a ƙaramar hukumar Fagge kowacce ta sami jari na ₦50,000 da Gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf ya sahale a raba musu. Taron rabon…

An Ƙaddamar Da Rabon Kayan Makaranta Kyauta Ga Ɗaliban Firamare A Fagge

Daga Ibrahim Muhammad Ƙaramar hukumar Fagge ƙarƙashin shugabancin Hon. Salisu Usman Masu za ta samar da masu gadi domin kyautata tsaron makarantun yankin. Shugaban kansuloli na ƙaramar hukumar Hon. Sani…

Murar Tsuntsaye: An Buƙaci Al’ummar Kano Su Kwantar Da Hankalinsu

By Ibrahim Muhammad Yayin da fargabar samun ɓarkewar annobar murar tsuntsaye a Kano ke ci gaba, gwamnatin jihar ta buƙaci al’umma da su kwantar da hankalinsu, tare da kai rahoton…

Gwamnan Kano Alheri Ne Ga Mata -Hadiza Gadanya

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana gamsuwa da irin ɗimbin gudunmuwa da Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ke bayarwa ga bunƙasa cigaban mata ta hanyar ba su kulawa da…

Gwamna Abba Kabir ya sami kyakkyawar tarbiyya tun daga gidansu -Muhammad Mashkur

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana cikar shekaru 62 na Gwamna Abba kabir Yusuf a rayuwa da cewa masu albarka ne da ba a taɓa samun Gwamna da ya yi abubuwa…

SAMAR DA TSARO: Gwamnatin Zamfara Ta Yaba Wa Sojojin Sama, Ta Kuma Jajanta Wa Al’ummar Da Harin Jirgin Soji Ya Shafa

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya yaba da ƙoƙarin da sojojin Nijeriya ke yi na kai hare-hare kan ’yan bindiga ba ƙaƙƙautawa a jihar. A ƙarshen makon da ya gabata…