Habu Fagge Ya Cira Wa Gwamna Abba Kabir Yusuf Hula

Daga Ibrahim Muhammad Shugaban Hukumar Amintattu na asusun fansho na jihar Kano, Alhaji Habu Muhammad Fagge ya mika gaisuwar sabuwar shekara ga mai girma Gwamna Abba Kabir Yusuf da al’ummar…

Tsaffin Ɗaliban Kwalejin Ilimi Ta Tarayya Ta Kano ‘Yan Ajin 2004 Sun Yi Taro

Daga Ibrahim Muhammad Ƙungiyar tsofaffin ɗaliban da suka gama Kwalejin Ilimi ta Tarayya FCE da yanzu aka mayar da ita Jami’ar Ilimi ta Tarayya ta Kano ‘yan ajin shekarar 2004,…

Abba Kabir Yusuf Ya Taya Kanawa Murnar Shiga Sabuwar Shekarar 2025

Daga Ibrahim Muhammad Gwamna jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya taya al’ummar da yake jagoranta murnar shigowa sabuwar shekara da yi masu fatan samun ci gaba a 2025. Wannan…