Kafa domin labarai
An haifi Hon Zubairu Mukhtar (Sadaukin Hayin Dogo) a Jami’ar Ahmadu Bello (ABU) Zariya a farkon shekarun 1980. Yana karatun digiri na uku (Ph.D.) a fannin Gudanar da Harkokin Jama’a…