Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada cewa burin gwamnatinsa na sake fasalin ayyukan gwamnati ya wuce samar da ababen more rayuwa kaɗai. Gwamnan ya ƙaddamar da ginin ‘C’ da…
A ranar Talatar nan ne Gwamna Dauda Lawal ya ƙaddamar da ginin babban asibitin Ƙaramar Hukumar Ƙauran Namoda, wanda aka yi masa gyara, tare da wadata shi da kayan aiki.…





