TAWAGAR YAKN NEMAN ZABEN HON LION TA ZIYARCI AKWATINAN MAZABAR DAUDAWA
Daga Awwal Jibril ‘Yankara Dan Majalisar taraiya Mai Wakiltar Kananan Hukumomin Kankara, Faskari da SabuwaHon. Jamilu Muhammad Lion ya ziyarci Akwatinan Mazabar Daudawa da ke Karamar Hukumar Faskari Jihar Katsina…








