Kotu Ta Tabbatar Da Ƙwato Motoci Sama Da 40 Da Tsohon Gwamnan Zamfara Matawalle Ya Wawushe

Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke zamanta a Sakkwato ta amince da hukuncin da Babbar Kotun Tarayya ta yanke na yin watsi da ƙarar da tsohon Gwamna Bello Matawalle ya shigar…

GWAMNA LAWAL YA RABA MOTOCIN AIKI 140 GA JAMI’AN TSARON JIHAR ZAMFARA, TARE DA ƘADAMAR DA BAS-BAS NA SUFURI MALLAKIN GWAMNATIN JIHAR.

Gwamna Dauda Lawal ya raba wasu motocin zirga-zirga ga rukunonin jami’an tsaron da ke aiki a jihar Zamfara. Bikin ƙaddamar da rabon motocin tsaron, tare da motocin sufurin na ‘Zamfara…