Hon. Hassan Hussain Ya Kai Ziyara Ga Shugaban Ƙaramar Hukumar Nasarawa

Daga Ibrahim Muhammad Kano

Rahotanni sun bayyana cewa Ɗan Majalisar Tarayya mai wakiltar ƙaramar hukumar Nasarawa, Hon. Hassan Shehu Hussain, ya kai ziyara ga Shugaban Karamar Hukumar ta Nasarawa, Hon. Yusuf Imam Ogan Ɓoye, a Abuja.

Ziyarar, wadda ta gudana a Abuja, an tattauna muhimman batutuwan da suka shafi cigaban ƙaramar hukumar Nasarawa da kuma ƙarfafa jam’iyyar APC.

Haka kuma, shugabannin biyu sun tattauna hanyoyin magance duk wata ɓaraka da ka iya kunno kai a tsakaninsu, domin ƙarfafa haɗin kai da samar da kyakkyawar fahimtar juna a cikin jam’iyyar APC daga sama har ƙasa.

A ƙarshen tattaunawar, jagororin biyu sun amince da ci gaba da aiki tare kamar yadda suka saba, da nufin samun nasarar jam’iyyar APC a babban zaɓen 2027 mai zuwa.

  • Related Posts

    2027: Za Mu Haɗa Kai Mu Zaɓi Ibrahim Alkasim Batayya a NDC -Abba Umar Tiga

    Daga Ibrahim Muhammad Kano Wani Matashi jigo a jam’iyyar NDC Kwankwasiyya daga karamar hukumar Bebeji, Abba Umar Tiga, ya ce tun da aka koma tsarin Damakwaradiyya yankin Kano ta Kudu…

    Gyaran Kasafin Kuɗin 2027: Hadimin Gwamna Bashir Abubakar Galadima Ya Yaba Wa Shugabannin Ƙananan Hukumomi 44 Na Jihar Kano

    Daga Ibrahim Muhammad Kano Hon Alhaji Bashir Abubakar Galadima, hadimin Gwamnan jihar Kano a ma’aikatar kananan hukumomi, ya bayyana jin dadinsa kan yadda aka kammala gyare-gyaren kasafin kudin shekarar 2027…

    Leave a Reply

    Your email address will not be published. Required fields are marked *

    You Missed

    2027: Za Mu Haɗa Kai Mu Zaɓi Ibrahim Alkasim Batayya a NDC -Abba Umar Tiga

    2027: Za Mu Haɗa Kai Mu Zaɓi Ibrahim Alkasim Batayya a NDC -Abba Umar Tiga

    Gwamna Abba Ya Gabatar Da Kasafin Kuɗin Naira Tiriliyan 1.107 Na 2027, Ya Ba Ayyukan Cigaba Fifiko

    Gwamna Abba Ya Gabatar Da Kasafin Kuɗin Naira Tiriliyan 1.107 Na 2027, Ya Ba Ayyukan Cigaba Fifiko

    Gyaran Kasafin Kuɗin 2027: Hadimin Gwamna Bashir Abubakar Galadima Ya Yaba Wa Shugabannin Ƙananan Hukumomi 44 Na Jihar Kano

    Gyaran Kasafin Kuɗin 2027: Hadimin Gwamna Bashir Abubakar Galadima Ya Yaba Wa Shugabannin Ƙananan Hukumomi 44 Na Jihar Kano

    Ni Ne Halastaccen Ɗan Takarar NDC A Gwale, Kano -Awilo

    Ni Ne Halastaccen Ɗan Takarar NDC A Gwale, Kano -Awilo

    Siyasar Tinubu Ta Ta’allaka Kan Amintattun Abokansa Kamar Masari — Yahaya Potiskum

    Siyasar Tinubu Ta Ta’allaka Kan Amintattun Abokansa Kamar Masari — Yahaya Potiskum

    Yahaya: Masari Remains Key Pillar Of Tinubu’s Political Strength

    Yahaya: Masari Remains Key Pillar Of Tinubu’s Political Strength