Ƙungiyar Matasan Jam’iyya APC Ta Kai Ƙorafin Baffa Ɗan Agundi Ga Akpabio Da Ministan Tsaro
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Wata ƙungiyar matasan jam’iyyar APC mai suna Coalition of APC Progressive Youth Group ta miƙa ƙorafi ga Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godwill Akpabio, da Ministan Tsaro,…
Hon. Hassan Hussain Ya Kai Ziyara Ga Shugaban Ƙaramar Hukumar Nasarawa
Daga Ibrahim Muhammad Kano Rahotanni sun bayyana cewa Ɗan Majalisar Tarayya mai wakiltar ƙaramar hukumar Nasarawa, Hon. Hassan Shehu Hussain, ya kai ziyara ga Shugaban Karamar Hukumar ta Nasarawa, Hon.…








