Maƙoda: Al’umma Na Nuna Goyon Bayan Takarar Majalisar Jiha Da Dakta Saleh Musa Wailare Yake Yi A Jam’iyyar NDC

Daga Ibrahim Muhammad Kano. Al’ummar karamar hukumar Makoda sun bayyana cikakken yakinin cewa za su samu ingantacciyar wakilci daga dan takarar su na majalisar dokokin Jihar Kano a jam’iyyar NDC…

Garba Ubale Ɗambatta Ya Yaba Wa Abba Kabir Yusuf

Daga Ibrahim Muhammad Kano. Kwararren dan jarida a Jihar Kano da ma Najeriya baki daya, Dakta Garba Ubale Dambatta, ya yabawa Gwamnan Jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, bisa matakin…