Zaɓar Jam’iyyar PDP A 2027 Zai Kawo Gyara Da Kyautata Rayuwar Al’ummar Jihar Kano Da Kasa Baki Ɗaya -Hajiya Khadija Ɗahiru Gama
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Jam’iyyar PDP ta na kara kaimi wajen tuntubar mata a lungu da sakon jihar Kano domin wayar da kan su kan halin da kasar ta shiga…
Muna Fatan Bai Wa Shugaban Ƙasa Tunubu Da Gwamnan Kano Abba Ƙuri’u Miliyan 5 Zuwa 6 A Zaɓen 2027 -Naziru Alhasan Abdullahi
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Dan siyasa jigo a jam’iyyar APC a jihar Kano dan Karamar Hukumar Ungogo, Alhaji Naziru Alasan Abdullahi, ya bayyana burin jam’iyyarsa na baiwa shugaban kasa Bola…
IPAC Kano Ta Nemi Haɗin Kan Jam’iyyu Domin Yin Zaɓe Mai Inganci A 2027
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Kungiyar Zauren Shawarwarin Jam’iyyu ta Kasa, Reshen Jihar Kano, wato IPAC, ta gudanar da taro na musamman da shugabannin jam’iyyun siyasa a jihar. Taron na da…
Sabon Shugaban Kasuwar Waya Ta Bata Global Zai Ƙoƙarin Bunƙasa Cigaban Kasuwar Da Karin Samawa Matasa Damar Dogaro Da Kai
Daga Ibrahim Muhammad, Kano. Sabon Shugaban Riƙo na Ƙungiyar Kasuwar Sayar da Waya ta Bata Global GSM, Nura Baffa da akafi sani da Nura Kansila, ya ce harkar waya na…
Mairiga Ya Gargadi ‘Yan Takarar NDC Kan Sanya Duk Wani Kuɗi Da Ba Na Asusun Jam’iyyar Ba
Daga Ibrahim Muhammad, Kano. Shugaban jam’iyyar NDC na Jihar Kano, Hon. Husaini Isa Mairiga, ya gargaɗi duk ‘yan takarar jam’iyyar a kowane mataki da su guji biyan wani kuɗi a…
Tikitin Gwamnan Kano: Jigo A ADC Ya Musanta Tabbatar Da Ibrahim Khalil A Matsayin Ɗan Takara
Daga Ibrahim Muhammad Kano Wani jigo a jam’iyyar ADC ya musanta rahotannin da ke cewa jam’iyyar ta tabbatar da Malam Ibrahim Khalil a matsayin halastaccen ɗan takararta na gwamnan Jihar…
















