Africa Academy Ta Yaye Ɗalibai 3,500 A Kano Da Suka Kammala Diploma A Shari’ar Musulunci

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Makarantar Africa Academy, wadda ke gudanar da karatu ta yanar gizo ƙarƙashin Africa TV3, ta gudanar da bikin yaye dalibai 3,500 da suka kammala karatun Diploma…

ADC Ce Mafita Ga Jihar Kano -Hon. Musaddik Tofa

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Ɗan takarar majalisar tarayya na jam’iyyar ADC mai wakiltar ƙananan hukumomin Dawakin Tofa, Tofa da Rimin Gado, Hon. Musaddik Bashir Usman Tofa, ya bayyana cewa jam’iyyar…

Kamfanin Shafa’u Linnas Habal International Ya Horas Da Ƙwararru 60 Masu Maganin Gargajiya A Kano

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Sha’awar ganin an sauya mummunan kallon da al’umma ke yi wa masu maganin gargajiya ce ta sanya Wazirin Magani na jihar Kano, Alhaji Nasiru Sani Abubakar,…

Ana Gudanar Da Bita Ga Ƙwararrun Masu Maganin Gargajya a Jihar Kano

Daga Ibrahim Muhammad Kano. Ana ci gaba da gudanar da bitar ilimi da horo ga kwararrun masu maganin gargajiya a Jihar Kano, domin basu shaidar kwarewa da za ta basu…

Babu Wani Sauyi A ’Yan Takarar NDC Na Kano — Kwankwaso

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Jagoran Kwankwasiya kuma ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Sanata Dakta Rabiu Musa Kwankwaso, ya musanta samun wani sauyi a jerin ’yan takarar jam’iyyar…

Gwamnatin Kano Ta Shirya Taron Bunƙasa Ƙananan Masana’antu Da NASSI Da Stanbic IBTC

Daga Ibrahim Muhammad Kano Babbar Sakatariya a Ma’aikatar Zuba Jari, Ciniki, Kasuwanci da Masana’antu ta jihar Kano ta bayyana cewa taron yini ɗaya da aka gudanar domin bunkasa ƙananan da…

Kada A Bari APC Ta Yaudari Al’umma Da Kayan Abinci, Kuɗi Da Babura -Darma

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Jigo a tsarin NDC Kwankwasiyya a jihar Kano, Ambasada Hon. Yusuf Darma, ya yi kira ga al’ummar jihar Kano da Najeriya baki ɗaya da su guji…

Al’ummar Kano Su Yi Amfani Da Damar Mallakar Hannun Jari A Kamfani Ɗangote — Junaid Zakari

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Shugaban Gamayyar Ƙungiyoyin Kasuwar Singa, Barista Junaid Muhammad Zakari, ya yi kira ga al’ummar Jihar Kano da su yi amfani da damar da aka samar ta…

Duk Waɗanda Suke Tare Da Mu Za Su Mallaki Hannun Jarin Ɗangote -Hamisu Rabi’u Jingau

Daga Ibrahim Muhammad Kano. Ɗan kasuwa a jihar Kano Alhaji Hamisu Rabi’u Jingau ya bayyana cewa za su ɗaura ɗamara domin tabbatar da cewa duk wanda yake tare da su…

Hon. Bashir Yaro Galadima Ya Yaba Wa Gwamna Abba Kan Zamanantar da Kasafin Kuɗin Ƙananan Hukumomi

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Babban Mataimaki na Musamman ga Gwamnan Jihar Kano kan Ƙananan Hukumomi da Masarautu, Hon. Bashir Abubakar Yaro Galadima, ya yaba wa Gwamna Abba Kabir Yusuf kan…