Siyasar Tinubu Ta Ta’allaka Kan Amintattun Abokansa Kamar Masari — Yahaya Potiskum

Daga Al-Amin Ciroma Mai ba Hon. Ibrahim Kabir Masari shawara kan harkokin matasa da da koyarda sana’o’i, Alhaji Yahaya Bello Potiskum, ya bayyana Masari a matsayin ɗaya daga cikin ginshiƙan…

Yahaya: Masari Remains Key Pillar Of Tinubu’s Political Strength

By Al-Amin Ciroma An Adviser on Youth and Skills Acquisition to Hon. Ibrahim Kabir Masari, Alhaji Yahaya Bello Potiskum, has described Masari as a key pillar of President Bola Ahmed…

Kwamishinan Gidaje na Kano Ya Yaba Da Taron Masu Gidaje da Filaye na Kano ‘Real Estate’

Daga Ibrahim Muhammad Kano. Kwamishinan Gidaje da Bunƙasa Birane na Jihar Kano (Housing Development), Arch. Ibrahim Yakub Adamu Garko, ya bayyana taron da masu harkar gidaje da filaye na Kano…

Taron Tsofaffin Ɗaliban Makarantar Tarauni Dama Ce Ta Zumunci Da Bunƙasa Cigaba -Abba Danguguwa

Daga Ibrahim Muhammad Kano. Babban Sakatare na Ofishin Shugaban Ma’aikatan Gwamnatin Jihar Kano, Alhaji Abba A. Danguguwa, ya bayyana taron haduwar tsofaffin daliban makarantar firamare ta Tarauni Special, ajin 1986,…

ROTATIONAL PRESIDENCY REMAINS SACROSANCT FOR A HEALTHY NORTH-SOUTH POLITICAL INTERCOURSE

By Godwin Onuh Odeh Scholars have long debated North-South relations in Nigerian history. From the NYSC scheme to the Federal Character principle and the WAZOBIA ideal, all were deliberate instruments…

Sabuwar Dokar NCC Za Ta Jefa ’Yan Kasuwar Waya Cikin Mawuyacin Hali –Jamilu Bala Gama

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Zababben shugaban ƙungiyar masu sana’ar saye da sayar da wayoyi da kayayyakin haɗi ta ƙasa (AMPAT) reshen jihar Kano, kuma zaɓaɓɓen shugaban kasuwar wayoyi ta Farm…

Garba Ubale Ɗambatta Ya Yaba Wa Abba Kabir Yusuf

Daga Ibrahim Muhammad Kano. Kwararren dan jarida a Jihar Kano da ma Najeriya baki daya, Dakta Garba Ubale Dambatta, ya yabawa Gwamnan Jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, bisa matakin…

Al’ummar Margi a Kano Sun Yi Bikin Yawal, Shekara 1 da Nada Ptil Margi

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Al’ummar Margi mazauna jihar Kano sun gudanar da gagarumin bikin al’adunsu na Yawal, tare da murnar cika shekara ɗaya da naɗa Mai Martaba Wadzani Adamu Mamza…

Taron Marghi na Kano Ya Nuna Haɗin Kai da Ƙaunar Juna –Sarakunan Marghi

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Sarkin masu maganin gargajiya na al’ummar Marghi a jihar Kano, Alhaji Hassan Usman, ya nuna farin cikinsa bisa nasarar gudanar da gagarumin taron al’ummar Marghi a…

Al’ummar Nasarawa Sun Karrama Farfesa Tsauni Bisa Naɗinsa a Matsayin Mataimakin Shugaban BUK

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Al’ummar ƙaramar hukumar Nasarawa a jihar Kano sun gudanar da bikin karrama Farfesa Ahmad Muhammad Tsauni bisa naɗa shi a matsayin mataimakin shugaban jami’ar Bayero ta…