Gaskiya da Amana Ta Sa Aka Bai Wa Kano Kason Miliyan Ɗaya Na Shirin YEIDEP —Danja
Daga Ibrahim Muhammad Kano Mai ba Gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, shawara kan ci gaban matasa da wasanni, Hon. Sani Musa Danja, ya bayyana cewa amincewa da gaskiya da…
PDP Na Neman Goyon Bayan Al’umma A 2027 Don Gyara Matsalolin Da Aka Jefa Ƙasar Nan -Ahmad Dauda Lawan
Daga Ibrahim Muhammad Kano Sakataren Yaɗa Labarai na jam’iyyar PDP na Jihar Kano, Kwamared Ahmad Dauda Lawan, ya yi kira ga al’ummar jihar da su ƙara bai wa jam’iyyar goyon…
Sheikh Husain Yakub Rano Ya Roƙi Masu Neman Shugabanci Su Ji Tsoron Allah
Daga Ibrahim Muhammad Kano Malamin addinin Musulunci, Sheikh Husain Yakub Rano, ya yi wani saƙo na musamman ga ’yan siyasa, masu riƙe da madafun iko da kuma masu neman shugabanci,…
Ahlulbaiti Political Organisation Pledges to Promote Peace, Good Governance in Kano
The Ahlulbaiti Political Organization has reaffirmed its commitment to promoting peace, good governance, equality, transparency and peaceful coexistence among residents of Kano State. The State Chairman of the organisation, Alhaji…
Ku Zaɓi Shugabanni Nagari A 2027 -Kiran Tauraruwar Ƙasar Hausa, Jagaban Matan Najeriya Ga Mata Da Matasa
By Ibrahim Muhammad Kano. Fitacciyar jagora a kasar Hausa kuma mai fafutukar tabbatar da zaman lafiya, Ambassador Hajiya Samira Bala Usman “Tauraruwar Kasar Hausa, Jagaban Matan Najeriya”, ta yi kira…
NBAIS MUST NOT BE SCRAPPED ON THE ALTAR OF MISUNDERSTANDING
Recently there have been calls that the National Board for Arabic and Islamicy Studies, NBAIS, should be scrapped because its mandate overlaps with WAEC and NECO.Education in Nigeria has never…
Zaɓen 2027: Dini Falalu Fagge Ya Yi Kira Ga Al’ummar Kano Ta Kudu Su Ƙara Mara Wa Sanata Kawu Sumaila Baya
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Wani matashin ɗan siyasa a jam’iyyar APC, Dini Falalu Fagge, ya yi kira ga al’ummar Kano ta Kudu da su ci gaba da bai wa Sanata…
















