Siyasar Tinubu Ta Ta’allaka Kan Amintattun Abokansa Kamar Masari — Yahaya Potiskum

Daga Al-Amin Ciroma Mai ba Hon. Ibrahim Kabir Masari shawara kan harkokin matasa da da koyarda sana’o’i, Alhaji Yahaya Bello Potiskum, ya bayyana Masari a matsayin ɗaya daga cikin ginshiƙan…

Yahaya: Masari Remains Key Pillar Of Tinubu’s Political Strength

By Al-Amin Ciroma An Adviser on Youth and Skills Acquisition to Hon. Ibrahim Kabir Masari, Alhaji Yahaya Bello Potiskum, has described Masari as a key pillar of President Bola Ahmed…

Kungiyar Siyasar Ahlulbaiti ta sake jaddada ƙudurin zaman lafiya a Kano

KANO, NIGERIA— Kungiyar Siyasar Ahlulbaiti, ƙungiya mai zaman kanta wadda ta ƙunshi mabiya Ahlulbaiti (’Yan Shi’a), masoya Ahlulbaiti, ciki har da mabiya ɗarikar Sufaye da sauran Musulmi waɗanda suka haɗu…

CIKA SHEKARA 58: Shugaban Jam’iyyar APC Na Ƙasa, Mutum Ne Mai Son Ci Gaba -Gwamnan Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya taya Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, murnar zagayowar ranar haihuwarsa. Farfesa Nentawe Yilwatda, wanda ya taɓa riƙe muƙamin Ministan Harkokin Jinƙai…

Matasan Kauru Sun Bukaci Uba Sani Ya Cika Alkawuran da Ya Dauka

Kungiyar Matasan Kauru (KYA) ta yi kira ga Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, da ya cika alkawuran da ya yi na gina titunan cikin garin Kauru da kuma inganta…

Gwamna Dauda Lawal Zai Gabatar Da Jawabi A Taron Ƙasa Da Ƙasa Na Jami’ar FUE Zariya

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, zai kasance babban mai gabatar da jawabin buɗe taro a Taron Ƙasa da Ƙasa na Farko na 2026 da Tsangayar Ilimin Kimiyyar Zamantakewa ta Jami’ar…

Gwamna Dauda Lawal Ya Ƙaddamar da Matatar Sarrafa Ma’adanin Lithium Ta Dala Miliyan 200 A Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa ci gaban al’umma ba zai tabbata ba sai idan ana tafiyar da albarkatun ƙasa cikin gaskiya, adalci da inganci, tare da samar…

Gwamna Dauda Lawal Ya Raba Buhunan Takin Zamani 72,000 Da Kayan Noma Kyauta Ga Manoman Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ƙaddamar da rabon buhunan taki 72,000 kyauta tare da magungunan kashe ciyawa da sauran kayan aikin noma ga manoma a faɗin jihar, a wani…

Gwamnatin Zamfara Ta Jinjina Wa Shugaban NAHCON Kan Nasarar Aikin Hajjin 2026

Gwamnatin Jihar Zamfara ta yaba wa Shugaban Hukumar Alhazai ta Ƙasa (NAHCON), Alhaji Isma’il Abba Yusuf, bisa nasarar da aka samu wajen gudanar da aikin Hajjin shekarar 2026 cikin tsari…

Gwamna Dauda Lawal Ya Halarci Taron Farko Na Liyafar Ƙungiyar ‘Yan Jaridun Fadar Shugaban Ƙasa

Gwamnan Jihar Zamfara, Dakta Dauda Lawal, ya halarci taron cin abincin dare na farko da Ƙungiyar ‘Yan Jaridun Fadar Shugaban Ƙasa ta shirya, wanda aka gudanar a daren Alhamis a…