Mataimakin Gwamnan Kano Ya Halarci Taron Maulidin Manzo (S) da Hon. Muktar Ishaq Ya Saba Shiryawa A Yakasai
Daga Ibrahim Muhammad Kano Mataimakin Gwamnan Jihar Kano, Kwamared Murtala Sule Garo, ya yi kira ga al’ummar Musulmi, musamman matasa, da su yi koyi da rayuwa da koyarwar Annabi Muhammad…
Iyayen Yara Sun Yaba Wa Makarantar Al-Burhan International College Bisa Yaye Mahaddata Al-Qur’ani Karo Na Huɗu
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Makarantar Al-Burhan International College da ke Bayan Wailaki a Jihar Kano, ta gudanar da bikin yaye mahaddata Al-Qur’ani karo na hudu. Da yake bayani kan kafuwar…
DAF Ta Gudanar da Bikin Karrama Zakakuran Mutane 10 ‘Yan asalin Dawakin Tofa da Suka Gabata Bisa Gudunmuwa da Suka Bayar
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Ƙungiyar Dawakin Tofa Academic Forum (DAF) ta gudanar da bikin karrama zakakuran mutane 10 da suka gabata, bisa irin gudunmawar da suka bayar wajen ci gaban…
Abin Da Ya Sa Na Kafa Kwalejin Kimiyyar Lafiya Da Fasaha Ta Sardauna A Karkara -Hajiya Naja’atu Abdullahi
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Shugabar Kwalejin Kimiyyar Lafiya da Fasaha ta Sardauna, wadda ake kira da Turanci Sardauna College of Health Science and Technology, Hajiya Naja’atu Abdullahi, ta bayyana dalilan…
Gaskiya da Amana Ta Sa Aka Bai Wa Kano Kason Miliyan Ɗaya Na Shirin YEIDEP —Danja
Daga Ibrahim Muhammad Kano Mai ba Gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, shawara kan ci gaban matasa da wasanni, Hon. Sani Musa Danja, ya bayyana cewa amincewa da gaskiya da…
Abdul’azeez Abdul’azeez Ya Yaba Wa Malamai Kan Koyarwa Da Tarbiyyar Yara, Ya Ba Da N250,000 Ga Madarasatu Raudatun Nabiyyi Litahfizil Qur’an Waddirasatil Islamiyya A Kano
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Babban Mataimaki na Musamman ga Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu kan Yaɗa Labarai, Malam Abdul’azeez Abdul’azeez, ya yaba wa malamai da masu gudanar da Madarasatu Raudatun…
Shugaban Kwalejin CCEK Ya Yaba Wa Shekarau Kan Tallafin Karatu Ga Ɗalibai 850
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Shugaban Community College of Education Kano (CCEK), Dakta Muhammad Adam Abubakar, ya yaba wa tsohon Gwamnan Jihar Kano, kuma tsohon Sanata, Ibrahim Shekarau, bisa tallafin karatu…
Khadijat Gambari Academy Ta Yaye Ɗalibai Karo Na 17
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Makarantar Khadijat Gambari Academy da ke Unguwar Yakasai a cikin birnin Kano, ta gudanar da bikin yaye ɗalibai karo na 17, inda aka yaye ɗaliban da…
Sheikh Aminu Daurawa Ya Jinjina Wa Kwalejin Zam-Zam Da Ke Kano
Daga Ibrahim Muhammad Kano. Kwalejin Islamiyya da Ilimin Zamani ta Zam-Zam da ke jihar Kano ta gudanar da bikin saukar haddar Alkur’ani mai girma karo na hudu tare da yaye…
















