Jam’iyyar NNPP Ta Koka Kan Zargin Musgunawa Da Gwamnatin Jihar Kano Ke Yi Wa Mambobinta
Daga Ibrahim Muhammad Kano Jam’iyyar NNPP ta zargi gwamnatin jihar Kano da ƙoƙarin musgunawa mambobinta, bisa zargin cewa ana ɗaukar matakai a kansu ne saboda sun ƙi amincewa su bi…
Makarantar Raudatuttanzeel Dukawuya Ta Yi Taron Yaye Mahaddata Alƙur’ani 11
Daga Ibrahim Muhammad Kano Makarantar Raudatuttanzeel da ke Unguwar Dukawuya ta gudanar da bikin yaye ɗalibai guda 11 na farko da suka sauke haddar Alƙur’ani mai girma tun bayan kafuwar…
















