ADC Ce Mafita Ga Jihar Kano -Hon. Musaddik Tofa
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Ɗan takarar majalisar tarayya na jam’iyyar ADC mai wakiltar ƙananan hukumomin Dawakin Tofa, Tofa da Rimin Gado, Hon. Musaddik Bashir Usman Tofa, ya bayyana cewa jam’iyyar…
Babu Wani Sauyi A ’Yan Takarar NDC Na Kano — Kwankwaso
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Jagoran Kwankwasiya kuma ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Sanata Dakta Rabiu Musa Kwankwaso, ya musanta samun wani sauyi a jerin ’yan takarar jam’iyyar…
Kada A Bari APC Ta Yaudari Al’umma Da Kayan Abinci, Kuɗi Da Babura -Darma
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Jigo a tsarin NDC Kwankwasiyya a jihar Kano, Ambasada Hon. Yusuf Darma, ya yi kira ga al’ummar jihar Kano da Najeriya baki ɗaya da su guji…
Hon. Bashir Yaro Galadima Ya Yaba Wa Gwamna Abba Kan Zamanantar da Kasafin Kuɗin Ƙananan Hukumomi
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Babban Mataimaki na Musamman ga Gwamnan Jihar Kano kan Ƙananan Hukumomi da Masarautu, Hon. Bashir Abubakar Yaro Galadima, ya yaba wa Gwamna Abba Kabir Yusuf kan…
Hon. Kabiru Dahiru Sule (ADS) Wakilin Al’ummar Karamar Hukumar Tarauni A Majalisar Dokokin Jihar Kano Da Ya Gina Sabon Tarihin Siyasa Ta Bunkasa Ci Gaban Yankin
Hon. Kabiru Dahiru Sule, wanda aka fi sani da ADS, ya zama ɗaya daga cikin fitattun muryoyin siyasa a Ƙaramar Hukumar Tarauni ta Jihar Kano, inda ya gina matsayinsa na…
Mun Gamsu Da Ayyukan Ɗan Majalisar Fagge, Za Mu Ci Gaba Da Mara Masa Baya -Sani Babba
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Wani jigo a jam’iyyar APC, Sani Babba, ya bayyana gamsuwarsa da ayyukan raya ƙasa da kuma kyakkyawan wakilcin da ɗan Majalisar Dokoki ta Jihar Kano mai…
Galadima Ya Yi Kira A Sake Zabar Gwamna Abba A 2027
Daga Ibrahim Muhammad Kano Babban Mai Taimakawa Gwamnan Jihar Kano kan Ƙananan Hukumomi da Masarautu, Alhaji Bashir Abubakar Yaro Galadima, ya yaba wa Gwamna Abba Kabir Yusuf bisa ayyukan ci…
Muna Son Atiku, Za Mu Zaɓe Shi Domin Muna Sa Ran Zai Taimaki ’Yan Najeriya -Hussaini Ɗan Birni Jibrin
Daga Ibrahim Muhammad Kano Tsohon Mataimaki na Musamman ga Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Hon. Hussaini Ɗan Birni Jibrin, wanda aka fi sani da Hussaini Paki, ya bayyana dalilin da ya…
‘Yan Najeriya Su Zaɓi Atiku a 2027 Domin Kuɓutar da Ƙasa -Indabawa
Daga Ibrahim Muhammad Kano Jigo a jam’iyyar ADC a Jihar Kano, Hon. Magaji Ya’u Indabawa, ya bayyana godiyarsa ga Allah bisa nasarar gudanar da taron dattawan Kano masu katin zaɓe,…
Dattawan Kano Masu Katin Zaɓe Sun Yi Taro Domin Tattauna Nasarar Atiku a 2027
Daga Ibrahim Muhammad Kano An gudanar da wani taro na dattawan Kano masu katin zaɓe, waɗanda ke goyon bayan takarar tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, domin tattauna hanyoyin samun…















