Ba zai yiwu ka goyi bayan APC da wasu jam’iyyu a lokaci guda ba — Dauda Lawal ga Wike

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ƙalubalanci Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, Nyesom Wike, kan ya fito fili ya bayyana matsayin sa na siyasa dangane da alaƙar sa da haɗakar…

ZAMFARA: A Wata Mai Zuwa Jirgin Sama Zai Fara Jigilar Fasinjoji Tsakanin Gusau Da Abuja

Gwamnatin Jihar Zamfara ta sanya hannu kan yarjejeniyar haɗin gwiwa da kamfanin XEJet Limited domin fara zirga-zirgar jiragen fasinja kai tsaye tsakanin Filin Jirgin Sama na Ƙasa da Ƙasa na…

Gwamna Dauda Lawal Ya Raba Motocin Aiki Ga Manyan Makarantu A Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya raba sabbin motocin aiki ga manyan makarantun gaba da sakandare da wasu hukumomin ilimi na jihar, a wani mataki da ya ce zai ƙara…

Gwamna Dauda Lawal Ya Yi Jimamin Rasuwar Sarkin Zamfaran Zurmi, Alhaji Bello Sulaiman

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana matuƙar alhininsa kan rasuwar Sarkin Zamfaran Zurmi, Mai Martaba Alhaji Bello Sulaiman. Mai martaban ya rasu ne a ranar Litinin a Cibiyar Kiwon…

Kungiyar Siyasar Ahlulbaiti ta sake jaddada ƙudurin zaman lafiya a Kano

KANO, NIGERIA— Kungiyar Siyasar Ahlulbaiti, ƙungiya mai zaman kanta wadda ta ƙunshi mabiya Ahlulbaiti (’Yan Shi’a), masoya Ahlulbaiti, ciki har da mabiya ɗarikar Sufaye da sauran Musulmi waɗanda suka haɗu…

Ahlulbaiti Political Organisation Pledges to Promote Peace, Good Governance in Kano

The Ahlulbaiti Political Organization has reaffirmed its commitment to promoting peace, good governance, equality, transparency and peaceful coexistence among residents of Kano State. The State Chairman of the organisation, Alhaji…

NBAIS MUST NOT BE SCRAPPED ON THE ALTAR OF MISUNDERSTANDING

Recently there have been calls that the National Board for Arabic and Islamicy Studies, NBAIS, should be scrapped because its mandate overlaps with WAEC and NECO.Education in Nigeria has never…

CIKA SHEKARA 58: Shugaban Jam’iyyar APC Na Ƙasa, Mutum Ne Mai Son Ci Gaba -Gwamnan Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya taya Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, murnar zagayowar ranar haihuwarsa. Farfesa Nentawe Yilwatda, wanda ya taɓa riƙe muƙamin Ministan Harkokin Jinƙai…

Gwamna Dauda Lawal Ya Samu Lambar Yabon Jagoranci Ta ZIK Pan-African A Ghana

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya samu babbar lambar yabo ta ZIK International Peace and Leadership Award a ƙasar Ghana, bisa la’akari da nasarorin da gwamnatinsa ta samu cikin shekaru…

RA’AYI: Yunƙurin Farfaɗo Da Masana’antar Yadi Da Sarrafa Auduga Ta Zamfara, Gwamna Lawal Ya Cancani Yabo

Fassarar Mahdi Musa Muhammad A da, Jihar Zamfara na daga cikin jihohin da suka yi fice wajen noman auduga a Nijeriya. Wannan ya sa aka kafa masana’antun sarrafa auduga da…