Nasarar Atiku A Matsayin Ɗan Takarar Shugaban Ƙasa Na ADC, Nasara Ce Ga Masu Kishin Ci Gaban Ƙasa -Ambasada Mainasara Salga

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Ɗan takarar Majalisar Wakilai ta Tarayya na jam’iyyar ADC a ƙaramar hukumar Dala, Ambasada Abdurrahman Mainasara Salga, ya bayyana nasarar da tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasar Najeriya,…

Gawuna Ya Zama Ɗan Takarar Sanatan Kano Ta Tsakiya A Jam’iyyar NDC

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Jam’iyyar National NDC ta bayyana tsohon ɗan takar gwamnan Kano kuma tsohon mataimakin gwamnan jihar, Dakta Nasiru Yusuf Gawuna, a matsayin ɗan takararta na kujerar Sanatan…

Sarkin Margunawan Kano Ya Taya Musulmi Murnar Sallah Ya Yi Kira Ga Kyautata Haɗin Kai Da Zaman Lafiya

Daga Ibrahim Muhammad, Kano. Ptll. Marghi Wadzani Adamu, Sarkin Al’ummar Margunawa mazauna Kano, ya taya al’ummar musulmi murnar babbar Sallah.Kuma yayi kira ga cigaba da hada kai da zaman lafiya…

Gwamnan Zamfara Ya Buƙaci A Ƙara Addu’o’in Zaman Lafiya Yayin Bikin Babbar Sallah

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yi kira ga al’ummar jihar da ma ɗaukacin Nijeriya da su ƙara dagewa wajen yin addu’o’in zaman lafiya da tsaro a yayin bikin Babbar…

Salga Ya Gode Wa Al’umma Bayan Lashe Zaɓen Fidda Gwani Na ADC A Dala, Kano

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Hon. Abdurrahman Mansur Salga Mainasara ya miƙa godiyarsa ga Allah da kuma al’ummar ƙaramar hukumar Dala, Kano, musamman mambobin jam’iyyar ADC, bisa fitowar da suka yi…

Abdurrahman Mainasara Salga Ya Lashe Zaɓen Fidda Gwanin ADC A Dala Da Kuri’u 8,973

Daga Ibrahim Muhammad, Kano An gudanar da zaɓen fid-da-gwani na neman tsayawa takarar kujerar majalisar tarayya ta ƙaramar hukumar Dala a jihar Kano a ƙarƙashin jam’iyyar African Democratic Congress (ADC)…

Ibrahim Little Ya Yi Watsi Da Zaɓen Fid-Da-Gwanin Gwamnan Kano Na ADC

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Ɗaya daga cikin masu neman takarar gwamnan jihar Kano a ƙarƙashin jam’iyyar ADC, Ibrahim Little, ya bayyana rashin amincewarsa da zaɓen fid-da-gwani na Gwamna da ɓangaren…

Hon. Ibrahim Namadi Dala Ya Raba Babura Ga Magoya Bayansa

Daga Ibrahim Muhammad, Kano A yammacin ranar Talata ne tsohon Kwamishinan Sufuri na jihar Kano kuma dan takar majalisar wakilai na karamar hukumar Dala, Hon. Ibrahim Namadi Dala, ya raba…

Hon. Sagir Wada Sinkin ya yaba goyon baya da al’ummar Kano ke baiwa tsarin kwankwasiyya da jam’iyyar NDC

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Dan takarar majalisar jiha na Tarauni karkashin jam’iyyar NDC Kwankwasiyya, Hon. Sagir Wada Sinkin Mai Iyali, ya yabawa al’ummar Kano kan ci gaba da tsayawa kyam…

Hukumar Tace Fina-finai Ta Kano Ta Jagoranci ‘Yan Mata Uku Zuwa Karɓar Addinin Musulunci

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Hukumar Tace Fina-finai da Ɗab’i ta jihar Kano ta jagoranci wasu ‘yan mata uku masu sana’ar gala zuwa ga karɓar addinin Musulunci, bayan sun bayyana aniyarsu…