Baburawa 3,500 a Ungogo Na Shirin Ficewa Daga Tafiyar Hon. Sani Adamu
Daga Ibrahim Muhammad Kano Magoya bayan Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar Ungogo da Minjibir, Hon. Sani Adamu Wakili, a Karamar Hukumar Ungogo da aka fi sani da Baburawa, na shirin…








