Sanya Bukatun Kano A Gaba Zai Haɗa Kan Jama’a -Bala Muhammad Gwagwarwa

Daga Ibrahim Muhammad Kano Tsohon shugaban ƙaramar hukumar Nasarawa kuma tsohon Kwamishina a jihar Kano, Hon. Bala Muhammad Gwagwarwa, ya bayyana cewa manufar gwamnatin Injiniya Abba Kabir Yusuf ta sanya…

‘Ana Zargin Yunƙurin Ɓata Sunan Tsohon Mataimakin Gwamnan Kano’

Daga Ibrahim Muhammad Kano An bayyana cewa murabus ɗin da tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Kano, Kwamared Aminu Abdussalam, ya yi ya biyo bayan wasu zarge-zarge da ake yi na cewa…

Karramawar Da Aka Yi Min Sakamakon Kyakkyawar Tarbiyya Ce Daga Iyayena -Amb. Dakta Nana Maryam Gwambe

Daga Ibrahim Muhammad Kano Ƙungiyar WAZOBIA Conflicts Resolution and Peace Advocacy Initiative (WARCOPIA), ƙarƙashin jagorancin Ambasada Garba Sulaiman Marafa (Marafan Lagos), ta gudanar da taron karrama wasu zaɓaɓɓun mutane da…

DSS Ta Saki Jami’an Gwamnatin Kano Kan Zargin Ɓata Sunan Kwankwaso

Daga Ibrahim Muhammad Kano Hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta saki wasu jami’an gwamnatin jihar Kano da ake zargi da hannu a wata taƙaddama ta siyasa, bayan sun shafe…

HARIN TA’ADDANCI A BUKKUYUM: Gwamna Lawal Ya Bayyana Shi Da Aikin Rashin Imani

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana matuƙar alhini da jimami kan mummunan harin da ’yan bindiga suka kai a wasu ƙauyuka na Ƙaramar Hukumar Bukkuyum, wanda ya yi sanadin…

ADC ta samar da shugabanci ta hanyar yarjejeniya a Nasarawa

Daga Zubairu Lawal Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ya bayyana Zaben sabbin Shugabannin ta hanyar yarjejeniya a Jihar Nasarawa domin jagorantar harkokin jam’iyyar na tsawon shekaru huɗu masu zuwa. A…

Mataimakiyar Babban Sakataren Majalisar Ɗinkin Duniya Ta Jinjina Wa Gwamnan Zamfara

Mataimakiyar Babban Sakataren Majalisar Ɗinkin Duniya, Amina Mohammed, ta bayyana cewa Jihar Zamfara yanzu ta zama mai sauƙin isa ga masu zuba jari da abokan hulɗa, tare da jaddada cewa…

Hukumar BON Ta Karrama Gwamnan Zamfara Da Lambar Yabo Ta Gwamnan Shekara A Fannin Ababen More Rayuwa

Hukumar kula da kafafen Watsa Labarai ta Nijeriya (BON), ta karrama Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, da lambar yabo ta “Gwamnan Shekara a Fannin Ababen More Rayuwa,” sakamakon gagarumin ci…

Yin Rijista Da Cibiyar Kasuwanci Da Masana’antu Zai Bai Wa Mata Damar Bunƙasa Kasuwancinsu -Samira Saleh

Daga Ibrahim Muhammad Kano An bayyana cewa mata na ƙoƙari sosai wajen ƙirƙirar harkokin kasuwanci, sai dai da dama ba sa samun damar bunƙasa harkokinsu yadda ya kamata sakamakon rashin…

Al’ummar Kano Ta Arewa Sun Yi Gangamin Neman Gwarzo Ya Fito Takarar Sanata

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Al’ummar yankin Kano ta Arewa sun gudanar da wani gangami domin nuna buƙatarsu ga Injiniya Abdullahi Tijjani Muhammad Gwarzo da ya fito takarar sanatan yankin a…