INEC Ta Tabbatar Da Nafiu Sankara A Matsayin Dan Takarar Sanatan Kano Ta Tsakiya

Daga Ibrahim Muhammad Kano Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta tabbatar da sunan Dakta Nafiu Sankara a matsayin ɗan takarar Sanatan Kano ta Tsakiya na Jam’iyyar PDP…

NDC Ta Nuna Damuwa Kan Harin Da Aka Kai Wa ‘Yan Jarida A Taron APC Na Kano

Daga Ibrahim Muhammad Kano Jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC) reshen Jihar Kano ta nuna matuƙar damuwa tare da yin Allah wadai da farmakin da aka kai wa wasu ‘yan jarida…

An Rantsar da Sabbin Shugabannin ANCOPSS a Kano da Raba Magunguna Ga Makarantun Kwana 20

Daga Ibrahim Muhammad Kano An rantsar da sabbin shugabannin Kungiyar Shugabannin Makarantun Sakandare ta Jihar Kano, ANCOPSS, tare da raba magunguna ga makarantun kwana na jihar Kano. A yayin taron,…

Yin Amfani Da Lokaci Wajen Neman Ilimi Na Da Matuƙar Muhimmanci -Hon. Muhammad Ƙasim Warure

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Tsohon ɗan takarar Majalisar Wakilai mai wakiltar Ƙaramar Hukumar Gwale, Hon. Muhammad Kasim Warure, ya jaddada muhimmancin amfani da lokaci wajen neman ilimi, yana mai cewa…

Kwalejin Amina Comprehensive Ta Yi Saukar Alƙur’ani Ga Ɗalibai 15

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Kwalejin Amina Comprehensive, da ke Tudun Rubudi a Ƙaramar Hukumar Ungogo ta Jihar Kano, ta gudanar da gagarumin bikin saukar Alƙur’ani ga ɗalibanta 15. An gudanar…

‘Yan Sandan Jihohi Za Su Bai Wa Gwamnoni Cikakken Iko Wajen Yaƙi Da Matsalar Tsaro — Gwamna Dauda Lawal

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa kafa rundunar ‘yan sandan jihohi zai taimaka matuƙa wajen magance matsalar rashin tsaro a Nijeriya, domin hakan zai bai wa gwamnoni cikakken…

Gwamnatin Kano Ta Ce Horar Da Akantoci Zai Ƙara Inganta Gudanar Da Ayyukan Gwamnati

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa horon da ake bai wa akantoci zai taimaka wajen ƙara inganta ayyukansu tare da ƙara musu ilimi da ƙwarewa wajen…

Masu Amfani da Shafukan Sada Zumunta Su Riƙa Tantance Sahihan Labarai Kafin Wallafawa -Abdulaziz Abdulaziz

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Gwamnatin Tarayya ta yi kira ga masu amfani da shafukan sada zumunta da sauran masu yaɗa labarai da su riƙa tantance sahihancin bayanai kafin wallafa su,…

Muna Bukatar Tallafin Gwamnati Domin Ci Gaba da Samar da Ayyukan Yi ga Matasa — Auwal Baffa Taura

Daga Ibrahim Muhammad, Kano An yi kira ga Gwamnatin Jihar Kano da ta tallafa wa masu sana’ar saye da sayar da wayoyin hannu (GSM), musamman ‘yan kasuwa masu ƙaramin ƙarfi,…

Sarkin Kano Khalifa Muhammad Sunusi II Ya Naɗa Alhaji Sa’ad Ibrahim Ahmad A Matsayin Mayanan Kano

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Mai Martaba Sarkin Kano, Khalifa Muhammad Sunusi II, ya naɗa sabbin masu sarauta a fadarsa ranar Juma’a, ciki har da Alhaji Sa’ad Ibrahim Ahmad wanda aka…