Hon. Abba Garba Yaro Dawakin Tofa Ya Yaba da Taron Karramawa na Dawakin Tofa Academic Forum

Daga Ibrahim Muhammad Kano

Da yake zantawa ‘yan jarida a taron karrama wadanda suka bayar da gudummuwa ga bunkasa cigaban al’ummar Dawakin Tofa Mataimaki na Musamman ga Gwamnan Jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf a Hukumar tsara Birane ta Jihar Kano”KNUPDA” , Hon. Abba Garba Yaro Dawakin Tofa, ya bayyana taron da cewa abu ne mai kyau da ya kara hada kan ‘yan Dawakin Tofa, kuma an gudanar da shi cikin nasara.

Ya ce, “Taron kamar kara kaimi ne ga ‘yan baya. Ganin yadda mutanen da aka karrama suka yi a baya, abu ne da zai kara wa na baya kwarin gwiwa, su ma su bi tafarkin mutanen da aka karrama, domin su ma nan gaba ana fatan su sami irin wannan.”

Hon. Abba Garba Yaro Dawakin Tofa ya yi kira ga al’umma da su yi duk abin da zai yada alheri a cikin al’umma, sannan duk wani abu da zai haifar da fitina a guje shi.

  • Related Posts

    Siyasar Tinubu Ta Ta’allaka Kan Amintattun Abokansa Kamar Masari — Yahaya Potiskum

    Daga Al-Amin Ciroma Mai ba Hon. Ibrahim Kabir Masari shawara kan harkokin matasa da da koyarda sana’o’i, Alhaji Yahaya Bello Potiskum, ya bayyana Masari a matsayin ɗaya daga cikin ginshiƙan…

    Yahaya: Masari Remains Key Pillar Of Tinubu’s Political Strength

    By Al-Amin Ciroma An Adviser on Youth and Skills Acquisition to Hon. Ibrahim Kabir Masari, Alhaji Yahaya Bello Potiskum, has described Masari as a key pillar of President Bola Ahmed…

    Leave a Reply

    Your email address will not be published. Required fields are marked *

    You Missed

    2027: Za Mu Haɗa Kai Mu Zaɓi Ibrahim Alkasim Batayya a NDC -Abba Umar Tiga

    2027: Za Mu Haɗa Kai Mu Zaɓi Ibrahim Alkasim Batayya a NDC -Abba Umar Tiga

    Gwamna Abba Ya Gabatar Da Kasafin Kuɗin Naira Tiriliyan 1.107 Na 2027, Ya Ba Ayyukan Cigaba Fifiko

    Gwamna Abba Ya Gabatar Da Kasafin Kuɗin Naira Tiriliyan 1.107 Na 2027, Ya Ba Ayyukan Cigaba Fifiko

    Gyaran Kasafin Kuɗin 2027: Hadimin Gwamna Bashir Abubakar Galadima Ya Yaba Wa Shugabannin Ƙananan Hukumomi 44 Na Jihar Kano

    Gyaran Kasafin Kuɗin 2027: Hadimin Gwamna Bashir Abubakar Galadima Ya Yaba Wa Shugabannin Ƙananan Hukumomi 44 Na Jihar Kano

    Ni Ne Halastaccen Ɗan Takarar NDC A Gwale, Kano -Awilo