‘Mun Yi Murnar Bai Wa Bashir Kankarofi Kwamishinan ‘Yan Sanda’

Daga Ibrahim Muhammad

Rundunar ‘yan sanda shiyya ta ɗaya ta miƙa saƙon taya murna ga mataimakin Kwamishinan ‘yan sanda Nazir Bello Kankarofi bisa samun ƙarin girma da ya yi na zama Kwamishinan ‘yan sanda.

A cikin sanarwa da mai magana da yawun rundunar shiyya ta ɗaya. C.S.P Bashir Muhammad ya fitar ga manema labarai ya ce ƙarin girma na zama Kwamishinan ‘yan sandan wani abin alfahari ne a gare su.

Ya ce, “A madadin mataimakin Sufeton ‘yan sanda mai kula da shiyya ta ɗaya; Ahmed Garba da kuma dukkan jami’an ‘yan sandan jihar Kano da na Jigawa muna taya murna ga Nazir Bello Kankarofi bisa samun wannan ƙarin girma zuwa Kwamishinan ‘yan sanda.”

  • Related Posts

    Siyasar Tinubu Ta Ta’allaka Kan Amintattun Abokansa Kamar Masari — Yahaya Potiskum

    Daga Al-Amin Ciroma Mai ba Hon. Ibrahim Kabir Masari shawara kan harkokin matasa da da koyarda sana’o’i, Alhaji Yahaya Bello Potiskum, ya bayyana Masari a matsayin ɗaya daga cikin ginshiƙan…

    Yahaya: Masari Remains Key Pillar Of Tinubu’s Political Strength

    By Al-Amin Ciroma An Adviser on Youth and Skills Acquisition to Hon. Ibrahim Kabir Masari, Alhaji Yahaya Bello Potiskum, has described Masari as a key pillar of President Bola Ahmed…

    Leave a Reply

    Your email address will not be published. Required fields are marked *

    You Missed

    Abin Da Ya Sa Na Bar Jam’iyyar APC -Hon. Sule Lawan Shuwaki

    Abin Da Ya Sa Na Bar Jam’iyyar APC -Hon. Sule Lawan Shuwaki

    2027: Za Mu Haɗa Kai Mu Zaɓi Ibrahim Alkasim Batayya a NDC -Abba Umar Tiga

    2027: Za Mu Haɗa Kai Mu Zaɓi Ibrahim Alkasim Batayya a NDC -Abba Umar Tiga

    Gwamna Abba Ya Gabatar Da Kasafin Kuɗin Naira Tiriliyan 1.107 Na 2027, Ya Ba Ayyukan Cigaba Fifiko

    Gwamna Abba Ya Gabatar Da Kasafin Kuɗin Naira Tiriliyan 1.107 Na 2027, Ya Ba Ayyukan Cigaba Fifiko

    Gyaran Kasafin Kuɗin 2027: Hadimin Gwamna Bashir Abubakar Galadima Ya Yaba Wa Shugabannin Ƙananan Hukumomi 44 Na Jihar Kano

    Gyaran Kasafin Kuɗin 2027: Hadimin Gwamna Bashir Abubakar Galadima Ya Yaba Wa Shugabannin Ƙananan Hukumomi 44 Na Jihar Kano

    Ni Ne Halastaccen Ɗan Takarar NDC A Gwale, Kano -Awilo