Har Yanzu Dokar Hana Acaɓa A Kano Tana Aiki -Gwamnatin Kano

Daga Ibrahim Muhammad

Gwamnatin jihar Kano ta bayyana cewa za ta ɗauki matakin hukunta duk wani mutum da aka kama yana gudanar da haya da babur mai ƙafa biyu da aka fi sani da Achaɓa a cikin birnin Kano da kewayi sakamakon dokar haramcin hanin da aka yi yana nan.

‎Wannan na zuwa ne bayan rahotanni da suka nuna cewa masu haya da babur mai ƙafa biyu sun sake bayyana a titunan Kano, musamman na ƙwaryar birni da hakan ya sa damuwa a tsakanin jama’a.

A saƙon da Ma’aikatar Yaɗa Labarai ta jihar ta fitar ga manema labarai, ta tabbatar da cewa rahotannin sun nuna ana samun ƙaruwar masu haya da babur, wasu ma ba a san su ba suna shigowa unguwanni suna zirga-zirga da babura da sunan Achaɓa.

‎Gwamnatin jihar Kano ta ce an tura jami’an tsaro domin daƙile lamarin da aka haramta a Kano, kuma duk wanda aka kama yana yin Achaɓa a Kano zai fuskanci hukuncin doka.

  • Related Posts

    Siyasar Tinubu Ta Ta’allaka Kan Amintattun Abokansa Kamar Masari — Yahaya Potiskum

    Daga Al-Amin Ciroma Mai ba Hon. Ibrahim Kabir Masari shawara kan harkokin matasa da da koyarda sana’o’i, Alhaji Yahaya Bello Potiskum, ya bayyana Masari a matsayin ɗaya daga cikin ginshiƙan…

    Yahaya: Masari Remains Key Pillar Of Tinubu’s Political Strength

    By Al-Amin Ciroma An Adviser on Youth and Skills Acquisition to Hon. Ibrahim Kabir Masari, Alhaji Yahaya Bello Potiskum, has described Masari as a key pillar of President Bola Ahmed…

    Leave a Reply

    Your email address will not be published. Required fields are marked *

    You Missed

    Abin Da Ya Sa Na Bar Jam’iyyar APC -Hon. Sule Lawan Shuwaki

    Abin Da Ya Sa Na Bar Jam’iyyar APC -Hon. Sule Lawan Shuwaki

    2027: Za Mu Haɗa Kai Mu Zaɓi Ibrahim Alkasim Batayya a NDC -Abba Umar Tiga

    2027: Za Mu Haɗa Kai Mu Zaɓi Ibrahim Alkasim Batayya a NDC -Abba Umar Tiga

    Gwamna Abba Ya Gabatar Da Kasafin Kuɗin Naira Tiriliyan 1.107 Na 2027, Ya Ba Ayyukan Cigaba Fifiko

    Gwamna Abba Ya Gabatar Da Kasafin Kuɗin Naira Tiriliyan 1.107 Na 2027, Ya Ba Ayyukan Cigaba Fifiko

    Gyaran Kasafin Kuɗin 2027: Hadimin Gwamna Bashir Abubakar Galadima Ya Yaba Wa Shugabannin Ƙananan Hukumomi 44 Na Jihar Kano

    Gyaran Kasafin Kuɗin 2027: Hadimin Gwamna Bashir Abubakar Galadima Ya Yaba Wa Shugabannin Ƙananan Hukumomi 44 Na Jihar Kano

    Ni Ne Halastaccen Ɗan Takarar NDC A Gwale, Kano -Awilo