Kaduna Electric Swiftly Reconnects Power to Radio Nigeria Kaduna (FRCN)
Kaduna Electric Swiftly Reconnects Power to Radio Nigeria Kaduna (FRCN) In a remarkable turn of events, Kaduna Electric has promptly restored power to Radio Nigeria Kaduna (FRCN) just a day…
TAWAGAR YAKN NEMAN ZABEN HON LION TA ZIYARCI AKWATINAN MAZABAR DAUDAWA
Daga Awwal Jibril ‘Yankara Dan Majalisar taraiya Mai Wakiltar Kananan Hukumomin Kankara, Faskari da SabuwaHon. Jamilu Muhammad Lion ya ziyarci Akwatinan Mazabar Daudawa da ke Karamar Hukumar Faskari Jihar Katsina…
Wani DPO a Nijeriya yaki karbar naira miliyan guda daga dan ta’adda
Wani jami’in ‘Yan sanda a Najeriya dake kula da shiyar Tafa a Jihar Kaduna yaki karbar cin hanci naira miliyan guda daga wani shugaban ‘yan ta’addan da ya kama, wadanda…
Gwamnatin Zamfara Tana Na Jiran Shawara Ma’aikatar Shari’a Biyan Tsafin Mataimakan Shugabanin Kananan Hukumomi Da Kamsilolisu
Daga Hussaini Yero Kwamishinan Kananan hukumomi na jihar Zamfara, Injiniya Ahmed Garba Yandi ya ce suna jiran shawarar kwararru kan batun biyan alawus na sama da Naira biliyan 5 da…
‘Yan sandan Sun Gano Gawar Budurwa Ba Kai A Cikin Otal A Adamawa
Daga Hadi Bawa Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa na ci gaba da bin diddigin wani mutum da ake zargi da aikata tsafi bayan wani mummunan kisa da aka yi wa…
















