Nijar ta zargi ECOWAS da rashin kyakkyawar manufa akanta

Firaministan Nijar Ali Mahaman Lemine Zeine, ya ce kungiyar kasashe Afirka ta Yamma ECOWAS ko kuma CEDEAO sam ‘’ ba ta kyakkyawar manufa’’ zuwa ga kasar ta Nijar. A wannan…

Wani DPO a Nijeriya yaki karbar naira miliyan guda daga dan ta’adda

Wani jami’in ‘Yan sanda a Najeriya dake kula da shiyar Tafa a Jihar Kaduna yaki karbar cin hanci naira miliyan guda daga wani shugaban ‘yan ta’addan da ya kama, wadanda…