Kamfanin samar da wutar lantarki na kasa ya bayyana cewa an gyara tashoshin wutar lantarki da suka daina aiki a Nijeriya. Kamfanin ya ce tun da misalin karfe 10 na…
Daga Zubairu Lawal Gwamnan jihar Nasarawa Injiniya Abdullahi Sule yayi kira ga sabon Shugaban Kungiyar Chiyamomi na kasa da ya daukaka darajar jihar Nasarawa a idon yan Najeriya. Gwamna Abdullahi…
Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal ya buƙaci Gwamnatin Tarayya da ta ƙara ƙaimi wajen ɗaukar nauyi tare da kammala ayyukan madatsun ruwa da ake yi a jihar. Gwamnan ya yi…
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya gana da Shugaban Ƙasa Bola Tinubu domin tattaunawa kan yadda ake samun ƙaruwar hare-haren ’yan bindiga da matsalolin tsaro a jihar. An gudanar da…
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya yi kira da a ƙara yawan sojojin da za aka tura Jihar. A ranar Litinin ɗin nan ne Gwamnan ya ziyarci Babban Hafsan Tsaron…
A wani mataki na rage radadin talauci a tsakanin al’umma, gidauniyyar Dangote ta kaddamar da tallafin rabon abinci na kasa a jihohin kasar nan inda mutane miliyan daya suka amfana.…
Wata babbar kotu a jihar Ekiti a yankin Ado Ekiti ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga wani matashi mai shekara 28 bisa samun sa da laifin kashe wani…
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ayyana ilimi a matsayin wani ginshiƙi mafi muhimmanci ga ci gaban jihar Zamfara. A Larabar nan ne ɗaliban makarantar ‘Leadsprings International Schools’ suka karrama…
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya amince da shirin gyara, tare da sake inganta asibitin ƙwararru na Yeriman Bakura da ke Gusau domin magance ƙalubalen da ake fuskanta na samar…
Rahotanni sun tabbatar da cewa Attajirin da ya fi kowa kudi a Afirka, Alhaji Aliko Dangote, ta hannun gidauniyarsa ta Aliko Dangote, ya kaddamar da rabon abinci kyauta ga al’ummar…





