Gwamnan Zamfara Ya sha Yabo Daga Ministan Ayukka
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya samu yabo daga Ministan Ayyuka, David Umahi, bisa gagarumin ci gaban da gwamnatinsa ta samu a ayyukan sabunta birane. A ranar Juma’ar da ta…