Sarkin Kano Ya Kaddamar Da Makarantar Khatamul Anbiya Institute of Islamic Science
An yi bikin kaddamar da Cibiyar kimiyyar Musulunci wacce aka fi sani da Khatamul Anbiya Institute of Islamic Science dake garin Kano. Bikin kaddamarwar ya gudana ne a ranar Asabar…








