Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya sanya hannu a kan dokar da ta haramta sayar da biredin da ba a liƙa takardar shaidar inda ake yin sa ba, tare da…
Ramadan: Shaikh Zakzaky ya yi rabon abinci ga mabuƙata Jagoran Harkar Musulunci, Shaikh Ibraheem Zakzaky kamar yadda ya saba a duk shekara a lokacin watan azumi na Ramadana, a bana…





