Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal ya buƙaci Gwamnatin Tarayya da ta ƙara ƙaimi wajen ɗaukar nauyi tare da kammala ayyukan madatsun ruwa da ake yi a jihar. Gwamnan ya yi…
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya gana da Shugaban Ƙasa Bola Tinubu domin tattaunawa kan yadda ake samun ƙaruwar hare-haren ’yan bindiga da matsalolin tsaro a jihar. An gudanar da…





