Kotu Ta Daure ‘Yan Canji A Kano

Daga Hadi Bawa Mai shari’a Mohammed Nasir Yunusa na babbar kotun tarayya da ke Kano, ya yanke hukunci a ranar Laraba, 28 ga Fabrairu, 2024, wanda ya haifar da hukunci…

Gwamnatin Zamfara Za Ta Biya Basukan ‘Yan Fansho Fiye Da Dubu 300

Gwamnatin Jihar Zamfara ta tantance ma’aikata 3,079 da suka yi ritaya a ƙoƙarinta na biyan basukan da gwamnatocin baya suka bari. Ma’aikatan jihar da na Ƙananan Hukumomi da suka yi…

Gwamnan Zamfara Ya sha Yabo Daga Ministan Ayukka

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya samu yabo daga Ministan Ayyuka, David Umahi, bisa gagarumin ci gaban da gwamnatinsa ta samu a ayyukan sabunta birane. A ranar Juma’ar da ta…