AIS Ta Miƙa Wa EFCC Kuɗin Makarantar Da Yahaya Bello Ya Biya Wa ‘Ya’yansa

Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Nijeriya EFCC ta ce makarantar ‘AMERICAN INTERNATIONAL SCHOOL da ke Abuja, ta tura Dala 760,910.84 zuwa cikin asusun hukumar. Kuɗin wani ɓangare…

Karancin Mai Ya Kara Ta’azzara A Sakkwato, Lita Ta Haura 2,000

Al’ummar jihar Sakkwato na ci gaba da fuskantar kunci saboda tsananin karancin man fetur da ya addabi yankin. An dai samu cikas a harkokin kasuwanci, inda ’yan kasuwar bayan fage…

Fasahar Zamani Za Ta Taimaka Wajen Shawo Kan Matsalar Tsaro A Ƙasar Nan -Gwamnan Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada buƙatar amfani da manyan na’urorin zamani domin yaƙi da matsalar tsaro a Jihar Zamfara, Arewa da ma Nijeriya baki ɗaya. Gwamnan Jihar Zamfara…

Yahaya Bello Ya Sake Fadawa Sabuwar Tsomomuwa

Daga Hadi Bawa Rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta ba da umarnin janye dukkan jami’an tsaron da ke gadin tsohon Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello. A ranar Alhamis ne hukumar da…

Ba Da Amincewarmu El-Rufai Ya Ciwo Bashin Dala Miliyan 35 Ba -Zailani

Daga Hadi Bawa Tsohon kakakin majalisar Kaduna ya musanta amincewa da bai wa tsohon Gwamnan Jihar Kaduna Samar ciwo bashin Dala miliyan 350 daga Bankin Duniya Tsohon kakakin majalisar dokokin…

Dangote Ya Karya Farashin Gas A Nijeriya

Matatar mai ta Dangote ta sanar da ƙara rage farashin dizel daga N1,200 zuwa N1,000 duk lita ɗaya. Ƴan makonnin da suka gabata, lokacin da matatar ta soma aiki, kamfanin…

Mun Kawo Ci Gaba Mai Inganci A Gwamnatinmu -Gwamnan Zamfara

Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya ƙara jaddada cewa gwamnatin sa ta kawo gagarumar gyara a hanyoyin tafiyar da gwamnati don samar da ci gaba mai inganci a jihar. A…

An Naɗa Gwamnan Zamfara Sarautar Wakilin Ƙaura

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya halarci bikin hawan Durbar a Ƙaramar Hukumar Ƙauran Namoda a ranar Lahadin nan. Masarautar Ƙauran Namoda na gudanar da wani gagarumin biki na musamman…

Tinubu Ya Sha Alwashin Kawo Ƙarshen ‘Yan Bindiga A Jihar Zamfara

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya jaddada aniyar gwamnatin sa na kawo ƙarshen matsalar ’yan bindiga da ta addabi Jihar Zamfara. Shugaban ya kuma bayar da umarnin tura ƙarin sojoji…

Magidanci Ya Kashe Matarsa Saboda Ta Ɗauki Wayarsa

Rundunar ‘yan sanda a jihar Adamawa ta ce ta kama wani magidanc mai shekara 33, mai suna Ibrahim Abubakar, mazaunin Sabon Gari a karamar hukumar Girei, bisa zargin kashe matarsa…