Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana cewa ba ta ciwo bashin kuɗi Naira Biliyan 14.26 ba, sai dai wani ɓangare na bashin Naira Biliyan 20 wanda gwamnatin da ta shuɗe ta…
Jam’iyyar APC a jihar Kaduna ta dakatar da shugabar mata, Maryam Suleiman, saboda sukar da ta yi wa Gwamna Uba Sani kan makudan bashin da ya gada daga gwamnatin da…
Attajirin Afirka, Alhaji Aliko Dangote, ta hannun Gidauniyar Aliko Dangote, ya ƙaddamar da rabon abinci kyauta ga al’ummar Musulmi su dubu 10 a Jihar Kano, jiharsa ta asali. Har ila…





