Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya karɓi baƙuncin sabuwar babbar Sakatariya a gwamnatin tarayya mai wakiltar jihar Zamfara. A Juma’ar nan ne aka bayyana sunan Dr. Maryam Ismaila Keshinro, tare…
Hukumar Gudanarwar Jami’ar Tarayya ta Dutsin-Ma (FUDMA) da ke jihar Katsina, ta yaba wa shugaban rukunin Jami’o’in MAAUN, Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo bisa gudummawar motocin daukar marasa lafiya guda biyu…





