Muna Bukatar Karin Talllafin Asusun TETFund – Gwamna Dauda

Gwamnan ya yi wannan roƙo ne a wata ziyarar aiki da ya kai hedikwatar Hukumar ta TETFUND a ranar Alhamis ɗin da ta gabata a Abuja. A wata sanarwa da…

Gwamnan Zamfara Na Ziyarar Aiki A Sakkwato

A ranar Larabar da ta gabata ne Gwamna Lawal ya jagoranci ƙaddamar da rabon wasu babura da A Daidai Sahu da gwamnatin Jihar Sakkwato ta samar. A wata sanarwa da…

MDD Na Gudanar Taro A Kan Tsaro A Zamfara

Taron, wanda aka fara shi Litinin ɗin nan a gidan gwamnatin jihar da ke Gusau, ofishin kula da shaye-shayen miyagun ƙwayoyi da laifuffuka na Majalisar Ɗinkin Duniya da ke Nijeriya…

Mun Biya Ma’aikatan Zamfara Sama Da Naira Biliyan 5 -Gwamna Lawal

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya biya sama da Naira Biliyan Biyar na kuɗaɗen ma’aikatan da suka ritaya da aka riƙe musu sama da shekaru 13. Tun a watan Fabrairun…