EFCC Ta Gurfanar Da Wani Kasurgumin Dan Damfara A Kano

Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta gurfanar da Christopher Nduka a gaban mai shari’a Farook Lawal Adamu na babbar kotun tarayya…

Ma’aikata Sun Fara Fusata Da Gwamnatin Tinubu

Ma’aikatan gwamnati sun zargi gwamnatin shugaba Bola Tinubu da rashin kula da halin da suke ciki saboda gaza biyansu albashi a kan lokaci. Ma’aikatan ta hanyar kungiyoyinsu sun yi wannan…

Su Wa Ke Barazana Ga Rayuwar Gwamnan Katsina?

Gwamnan Katsina Malam Umar Dikko Radda ya yi zargin cewa ‘yan ta’addan da kuma wasu mutane suna yi wa rayuwarsa barazana saboda kokarin sa na tabbatar da zaman lafiya a…

Wasan Nijeriya Da Afirka Ta Kudu Ya Ci Rayuka 5

Yanzu yanzu an tabbatar da rasuwar mutane biyar kwanaki biyu bayan wasan da aka buga tsakanin Nijeriya da Afrika ta Kudu ranar Larabar da ta gabata a Gasar con Kofin…

Tinubu Ya Ba Da Umarnin A Bude Rumbuna A Fito Da Kayan Abinci

Shugaba kasa Bola Ahmad Tinubu ya ba da umarnin a gaggauta fito da kayan abinci daga cikin rumbunan da ake tanadi don rage wahalhalu a kasar. ‘Yan Nijeriya dai na…

‘Yan Sanda Sun Yi Ram Da ‘Yan Kwaya 31 A Gombe

Akalla mutane 31 ne rundunar ‘yan sanda ta yi ram da su a yayin da take gudanar da ta kai samame wata maboyar ‘yan ta’adda a Jiihar Gombe. Jaridar Punch…

Kwankwaso Da Abba Gida-Gida Za Su Koma APC?

Shugaba kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi kira ga shugaban jam’iyyar APC, Abdullahi Umar Ganduje ya je sasanta da Kwankwaso da duk wasu mutanen da ke shirin shiga jam’iyyar. Tinubu…

‘Yan sandan Sun Gano Gawar Budurwa Ba Kai A Cikin Otal A Adamawa

Daga Hadi Bawa Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa na ci gaba da bin diddigin wani mutum da ake zargi da aikata tsafi bayan wani mummunan kisa da aka yi wa…

Dr. Edu’s Name Must Urgently Exit from NSIPA Theatrical Fiasco

By Prince Kamsalem Biu As acclaimed psychologist Dr. Lumina once remarked: “Greed is the catalyst for desperate theatrics – a stage where truth wears a mask, and desperation plays its…

NSIPA CHAOS WHIRLWIND: DR. BETTA EDU TAKES THE STAGE!

By Ismail Abubakar In the midst of swirling controversy enveloping the National Social Investment Programme Agency (NSIPA) corruption scandal, an unequivocal statement emerges, refuting any involvement of Dr. Betta Edu,…