Bincike Ya Tabbatar Ƙungiyar Da Ta Zargi Gwamna Lawal Da Yi Wa ’Yan Bindiga Afuwa Ta Bogi Ce

An gano cewa zargin da ake yaɗawa cewa Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yi afuwa tare da sakin ‘yan bindiga da aka yanke wa hukunci ba shi da tushe…

Gidauniyar Abba Aliyu Gandu Ta Raba Solar Ga Al’umma

Gidauniyar Tallafawa Al’umma ta Abba Aliyu Gandu da ke jihar Kano ta bada horo sana’o’in hannu tare da raba tallafin Solar ga al’umma 500. Wannan shi ne karo ba adadi…

Gwamna Lawal Ya Tabbatar Da Cikakken Goyon Bayan Gwamnatin Sa Ga Jami’ar Kimiyyar Likitanci Ta Tsafe

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana aniyarsa ta ci gaba da bai wa sabuwar Jami’ar Kimiyyar Likitanci da Fasahar Lafiya ta Tarayya da ke Tsafe cikakken goyon baya domin…

Karramawar LEADERSHIP Gare Ni, Zaburantarwa Ce -Gwamna Lawal

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa samun lambar yabo ta “Gwamna Mafi Nagarta Na Shekara” daga jaridar LEADERSHIP babban ƙarfafawa ce gare shi domin ci gaba da gudanar…

Zamfara Ta Tashi Daga Matsayi Na 36 Zuwa Na 17 A Shekara Biyu Ƙarƙashin Gwamna Lawal — Rahoton BudgIT

Jihar Zamfara ta samu babban ci gaba a fannin gudanar da harkokin kuɗi, inda rahoton BudgIT ya nuna cewa jihar ta haura daga matsayi na 36 a 2023 zuwa matsayi…

Sulhu Da ’Yan Bindiga Ba Tare Da Sun Ajiye Makamai Ba Tamkar Miƙa Wuya Ne – Gwamna Lawal ga Hukumomin Tsaro

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya gargaɗi shugabanni da hukumomin tsaro da su guji tattaunawa da ƙungiyoyi masu ɗauke da makamai idan har za a bar su da makaman nasu,…

Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar da Majalisar Habaka Abinci Mai Gina Jiki Ta Zamfara, Ya Ce Tamuwa Barazana Ce Ga Tattalin Arziki

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa matsalar rashin abinci mai gina jiki ba batun lafiya kaɗai ba ce, illa ce ta tattalin arziki da ke gurgunta ci gaban…

Gwamna Lawal Ya Jagoranci Taron Majalisar Zartarwa, Ya Jaddada Muhimmancin Haɗin Kai Wajen Yaƙi Da Ƙalubalen Tsaro

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya jaddada cewa yaƙi da matsalolin tsaro a jihar aiki ne na haɗin kai da ya rataya a wuyan kowa da kowa, ba na gwamnati…

Gwamna Lawal Ya Yi Alhinin Kisan Jami’an Tsaro A Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Dare Lawal, ya bayyana alhini mai zurfi bayan samun rahoton kisan jami’an tsaro takwas da ’yan bindiga suka yi a hanyar Funtuwa zuwa Gusau. Rahoton ya…

Gwamnatin Tarayya Za Ta Kammala Aikin Titin Abuja–Kaduna–Kano Nan Da Shekara Mai Zuwa

Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa za ta kammala aikin titin Abuja zuwa Kaduna zuwa Kano kafin ƙarshen shekara mai zuwa.Ministan Kasa a Ma’aikatar Ayyuka, Barista Bello Muhammad Goronyo, ne ya…