Wata matar aure mai suna Hafsat Surajo ta bayyana yadda ta kashe wani saurayi da yake masu aikace-aikace a gida, Nafi’u Hafiz, bayan ya hana ta kashe kanta. Hafsat,…
Daga Ali Kakaki Magatakardan Hukumar Lura Da Aikin jinya da Unguwanzoma na Nigeriya Dr Faruq ya yi wannan furucin ne a yayin da yake zantawa da manema labarai jim…





