MAGANCE BALA’O’I: Gwamna Lawal Ya Jaddada Ƙudirin Gwamnatin Zamfara Na Ci Gaba Da Haɗin Gwiwa Da NEMA

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya tabbatar da aniyar gwamnatin sa ta ci gaba da haɗa kai da Hukumar Kai Agajin Gaggawa ta Ƙasa (NEMA) wajen inganta tsarin daƙile bala’o’i…

NAZARI: Ayyukan Da Suka Sauya Fuskar Zamfara A Ƙarƙashin Gwamna Dauda Lawal

Tun bayan da Gwamna Dauda Lawal ya karɓi ragamar mulkin jijar Zamfara a watan Mayun 2023, jihar ta fara fuskantar wani sabon salo na shugabanci wanda ya shafi kusan dukkan…

BARAU JIBRIN: JAGORA MAI SHIRU AMMA MAI TASIRI A AREWACIN NIGERIA

…Yadda Juyin dandazon Taimakon Jama’a na Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa Ke Sauya Rayuka da Siyasa a Fadin Jihar Kano By Shariff Aminu Ahlan A wannan zamani da yawancin ‘yan siyasa…

Gwamna Dauda Lawal Ya Yi Alhinin Rasuwar Dattijo, Ambasada Jabbi Maradun

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jajanta wa iyalan marigayi dattijon jiha, Ambasada Muhammad Jabbi Maradun. Marigayi Ambasada Jabbi ya rasu yana da shekaru 82 a duniya a Abuja ranar…

An Gudanar Da Taron Masu Ruwa Da Tsaki Na Hukumar Yi Wa Kamfanoni Rijista (CAC) A Kano

Daga Ibrahim Muhammad Kano An gudanar da taron masu ruwa da tsaki na Hukumar yi wa kamfanoni rijista (CAC) a jihar Kano, inda aka tattauna a kan yadda za a…

Gwamnatin Tarayya Za Ta Kashe Biliyan 12 Wajen Sa Solar A Asibitin Malam Aminu Kano

Gwamnatin Tarayya ta Kaddamar da Aikin samar da wutar sola na Naira Biliyan 12 a asibitin Malam Aminu Kano Kwana biyu bayan rikicin wutar lantarki tsakanin Asibitin Koyarwa na Aminu…

2027: Su Wane Ne Ke Tsoron Guguwar Makinde A Jam’iyyar PDP

Daga Bello Hamza, Abuja Lokacin da jam’iyyar PDP ta gudanar da taron Kwamitin Zartarwa na Kasa karo na 102 ta yanke shawarar ware takarar shugaban kasa na shekarar 2027 ga…

Sun karrama Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo da lambar yabo

A ranar Asabar 13 ga watan Satumban 2025 makusantan tsohon shugaban jami’ar Gwamnatin Tarayya dake Dutsinma ta jihar Katsina, Farfesa Armaya’u Hamisu Bichi sun gudanar da gagarumin taron murna da…

Kananan ‘Yan Kasuwar Zamfara Sun Sami Tallafin Naira Miliyan Dubu

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya tabbatar wa ’yan kasuwa na cikin gida cewa jihar na kan wata sabuwar turba kuma tana samun ci gaba sosai, inda ta ke sauyawa…