Askarawan Zamfara Sun Kashe Kacalla Ɗanbokolo Ubangidan Turji

Askarawan Zamfara Sun Kashe Riƙaƙƙen Ɗan Bindiga, Kacalla Ɗanbokolo Ubangidan Turji Gwamnatin Jihar Zamfara ta tabbatar da kisan riƙaƙƙen ɗan bindiga, Kachalla Ɗanbokolo da ya addabi wasu yankunan jihar. Mai…

Gwamnatin Zamfara Za Ta Dauki Nauyin Askarawan Zamfara Da ‘Yan Bindiga Suka Kashe Kwanan nan

Gwamna Dauda Lawal ya yi alƙawarin cewa gwamnatin sa za ta bayar da cikakkiyar kulawa ga iyalan jami’an Askarawan Zamfara da aka kashe a wani kwanton ɓaunar da aka yi…